Tehran (IQNA) Firaministan yahudawan sahyoniya a ziyarar da ya kai  kasar Italiya  ya yi kokarin samun amincewar mahukuntan wannan kasa domin mayar da ofishin jakadancinsa zuwa Kudus da ta mamaye.
                Lambar Labari: 3488786               Ranar Watsawa            : 2023/03/10
            
                        Kungiyar Al-Azhar mai sanya ido kan kare hakkokin musulmi ta ce;
        
        Tehran (IQNA) A yayin da take yin Allah wadai da hare-haren wariyar da ake kai wa musulmi a Turai, kungiyar ta Al-Azhar Observatory ta jaddada wajibcin kara tsananta matakan hukunta wadanda suke aikata hakan, domin kawo karshen wariyar  da ake nuna ma musulmi.
                Lambar Labari: 3487599               Ranar Watsawa            : 2022/07/27
            
                        
        
        Tehran (IQNA) a karon farko wata musulma mai sanye da lullubi ta tsaya takarar majalisar birnin Rom na Italiya.
                Lambar Labari: 3486371               Ranar Watsawa            : 2021/10/01
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Anas Burraq fitaccen makarancin kur'ani mai tsarki ne dan kasar Morocco wanda ya shahara a wannan fage.
                Lambar Labari: 3486335               Ranar Watsawa            : 2021/09/21